Shirin RAPID: An Sake Buɗe Shafin Cike Tallafin Shirin Ƙarfafa Tattalin Arzikin Yankunan Karkara a Najeriya
Shirin RAPID: An Sake Buɗe Shafin Cike Tallafin Shirin Ƙarfafa Tattalin Arzikin Yankunan Karkara a Najeriya
Ƙarfafa ƴan kasuwa a yankunan karkara, musamman matasa da mata. Samar da ayyukan yi ga matasa da mata. Faɗaɗa harkokin tattalin arziki fiye da noma kaɗai a karkara.
Lokacin Biya: Har zuwa shekaru 3 Ribar Kuɗi: Kashi 5% a shekara
Cikakken fom ɗin neman tallafi da tsarin kasuwanci. Hujjar shaida (ID), BVN, NIN, da adireshin zama. Cikakken fom na mai shaida (guarantor) da sauran sharuɗɗa.
Ƙananan masana’antu da ’yan kasuwa. Ƙungiyoyin al’umma a yankunan karkara.
Karin Bayani: https://rapid.boi.ng/